AKwai Mamaki Yadda Ganduje Ya Kasa Biya wa Ɗalibai Kuɗin Makaranta-AKY
Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya kai ziyara jami’ar Near East da ke kasar Cyprus domin jin dalilin hana ɗaliban da gwamnatin jihar ta ɗauki nauyinsu takardun kammala karatun su.