Makahon Dake Sana’ar POS
Isyaku Mahmud, makaho ne dan shekara 28 da ke sana’ar sayar da data a yankin Kudancin Kaduna. Ya shaida wakilin Jaridar Aminiya cewa har sana’ar hada-hadar kudi ta POS yana yi a baya, amma yanzu ba shi da jari. Anga yadda makahon yake sarrafa manhajojin WhatsApp da Fesbuk kuma yake sayar da data kai tsaye […]