Kano: Hukumar Kidaya Ta Yi Taron Wayar da Kan ‘Yan Jarida Game da Shirinta
Hukumar kidaya ta kasa reshen jahar kano ta yi taron wayar da kan yan jarida don ilimintar dasu tare tuna musu irin shirye shiryen hukumar tayi a nan jahar Kano na gabatar da aikin kidaya.