Fatawa Kan Kirifto Na Daga Cikin Fatawa Mafi Wahala Da Nayi-Sheikh Daurawa
Shugaban Hukumar Hisbah dake nan Kano, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya ce akwai sarƙaƙiya wajen yin fatawa da ta shafi abubuwa masu jibi da kirifto, inda ya ƙara da cewa wannan ne yasa bai fiya ba da fatawa akan kirifto ba don gudun kawo rudani. Fitaccen malamin addinin musuluncin ya ce lamarin fatawa abu ne […]