An Gurfanar Da Wani Kan Kisan Ɗan Sanda a Kano
Rundunar ‘yan sandan jihar kano ta gurfanar da daya daga cikin matasan da ake zargi da kashe wani dan sanda, mai suna Murtala Auwalu, a kan titin france road lokacin da yake tsaka da gudanar aiki, a ranar 1 ga watan Janairun 2025.