Kifewar kwale-kwale ya yi sanadin rasa rayukan mutane 25 a Jigawa
Bayanai daga jihar Jigawa da ke arewacin Najeriya na cewa mutum 25 ne suka mutu bayan kifewar kwale-kwale a jihar. Sakataren ƙaramar hukumar Guri, inda lamarin ya faru Alhaji B Jaji Adiyani ya tabbatar wa BBC faruwa lamarin inda ya ce jirgin ya tashi daga garin Adiyani na yankin ƙaramar hukumar Guri zuwa garin Garbi […]