Anya Gwamnati Najeriya za ta iya kula da shirin yaƙi da cutar HIV
Na tsawon shekaru, Najeriya ta yi ta fama wajen ɗaukar nauyin ɓangaren lafiya. Sai dai ƙasar nan ta gaza cika alƙawarin da ta ɗauka a shekarar 2001 a Abuja a yayin taron ƙungiyar raya ƙasashen Afirka da ya ayyana buƙatar ƙasashenta su ware kaso 15% ga ɓangaren lafiya a kasafin kuɗinsu na kowacce shekara. Sai […]