Malaman Jami’ar legas Sun Koma Kwana A Ofis Saboda Tsadar Rayuwa
Wani bincike da jaridar Vanguard ta yi ya tabbatar da cewa malaman jami’o’i a Najeriya na cikin kuncin fatara da talauci sakamakon tsadar rayuwar da ake fama da ita a fadin kasar.