Yan Sanda Za Su Binciki Wasu Yan Karota Kan Batan Kudin Wani Lauya A Cikin Motar Da Suka Dauka
Rundunar yan sandan jihar Kano, ta tabbatar da karbar korafin wani lauya mai suna, Barista Ahmad Sani Bawa, inda yake zargin wasu jami’an hukumar Karota da dauke motarsa ba tare da saninsa ba, sannan suka sace masa kudi naira dubu 950. Kakakin rundunar yan sandan jihar Kano, SP Abdullahi Haruna, ya ce za a gaiyaci […]