Sanata Barau I. Jibril ya mika sakon barka da sallah ga ‘yan Najeriya
Mataimakin shugaban majaisar Dattawa Sanata Barau I jibiril ya bukaci musulmin kasar nansu tabbatar da mahimancin bikin sallah ga rayuwra musulmi wajen taimakawa mabukata. A cikin wata sanarwa daga mai bashi shawara kan harkokin yada labarai Isma’ila M udasshir ya bukaci musulmi su rika addu’oin nemawa kasar nan zaman lafiya da hadin kai da tsaro […]