Ana Zargin An Cire Mahaifar Wata Mata A Kano
Wata mata mai suna Maimunat Ibrahim ta ce likitocin asibitin Aminu Kano sun cire mata mahaifa da Jaririn ta ba tare da sanina ba. Maimunat ta bayyana hakan ne a shirin yamma na Brekete Family na ranar Al-hamis ɗin da ta gabata, wanda Human Right Radio Abuja ke gabatarwa. Mahaifiyar ta ce, “Na kwashe kwana […]