ECOWAS Ta Bayyana Matsayarta Kan Nijar, Mali Da Burkina Faso
Daga: Safiyanu Haruna Kiyama Ƙungiyar bunƙasa tattalin arzikin ƙasashen Yammacin Afirka ta ECOWAS ta ce ta yi shirin da zai saukaka tattaunawa da ƙasashen Burkina Faso da Mali da kuma Nijar, waɗanda ke karkashin jagorancin mulkin soji da suka fice daga ƙungiyar a hukumance ranar 29 ga wannan watan. A cikin wata sanarwa da ta […]