Matashin Da Ake Zargi Da Kashe Jami’in Soja A Kaduna Ya Rasu
Rundunar yan sandan jihar Kaduna ta tabbatar da mutuwar matashin da ake zargi da halaka wani jami’in soja ta hanyar daba masa wuka bayan ya kwace wayarsa. Kakakin rundunar yan sandan jihar Kaduna, DSP Mansur Hassan, ne ya tabbatarwa da abokin aikin mu Mujahid Wada, a zantawar da suka yi ta wayar tarho da […]