Ƴan sanda sun gurfanar da ƙarin mutum 17 bisa zarginsu da hannu a kisan maraban Jos
Rundunar ƴansandan jihar Kaduna ta sanar da gurfanar da wasu ƙarin mutane 17 da ake zargi da hannu a kisan gayyan da aka yi wa wata mata a Ungwar maraban Jos, na jihar Kaduna a makon da ya gabata. Wata sanarwar da ta fito daga ofishin jami’in hulɗa da jama’a na rundunar DSP Mansir Hassan […]