Shekara ɗaya bayan rasuwar Buhari: Me ƴan Najeriya ke cewa?
Shekara ɗaya bayan rasuwar tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari, abokan tafiyarsa a lokacin da yake raye sun shirya wani gagarumin taron tunawa da shi a Abuja babban birnin ƙasar. Buhari na daga cikin ƴan siyasa ƙalilan waɗanda suke da tarin mabiya da masoya a lokacin rayuwarsa, lamarin da ya sanya ya riƙa samun ɗimbin ƙuri’u […]