Cutar Mashaƙo (Diphtheria) Ta Kashe Mutane 1,331 Daga 2022 Zuwa 2025 A Najeriya
Cutar mashaƙo ko kuma Diphtheria a Turance ta sake yin ajalin mutum ɗaya a Najeriya, kamar yadda rahoton hukumar yaƙi da cutuka masu yaɗuwa ya nuna.