A Fara Duba Watan Rabi’ul Auwal Ranar Asabar — Sarkin Musulmi
Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar, ya umarci al’umma da su fara duba jinjirin watan Rabi’ul Auwal 1447 daga ranar Asabar, 23 ga watan Agusta 2025. Umarnin ya fito ne cikin wata sanarwa da Wazirin Sakkwato, Farfesa Sambo Wali Junaid, ya fitar a madadin Sarkin Musulmi. Sarkin, ya ce duk wanda ya ga jinjirin watan, ya […]