Murja KUNYA

EFCC ta kama Murja Kunya kan wulaƙanta takardun Naira

Rahotanni sun bayyana cewa Hukumar EFCC reshen Jihar Kano ta cafke ’yar TikTok, Murja Ibrahim Kunya da ta yi suna da tabarujji da badala a jihar Kano sakamakon wulaƙanta takardar Naira.. Bayanai sun ce hukumar mai yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin Nijeriya ta’annati ta cafke Murja Kunya bisa zargin wulaƙanta takardar Naira.   […]

Read more