Rundunar Sojin Najeriya za ta fara tafiya da ƴan jarida ‘wajen aiki
Gwamnatin Tarayyar Najeriya na nazarin wani sabon tsari da zai bai wa ƴan jarida damar yin rakiya ga dakarun sojin ƙasar a lokacin da za su ƙaddamar da wasu farmaki na musamman. Kamar yadda jaridar Punch ta ruwaito, Ministan Tsaro, Christopher Musa ne ya faɗi hakan a yayin wani taro kan tsaro da Ƙungiyar Ƴan Jarida […]