NBC ba ta da hurumin cin tarar gidajen radiyo da talbijin a Najeriya –
Kotun ɗaukaka ƙara da ke Abuja ta yi watsi da ƙarar da hukumar kula da gidajen radiyo ta Najeriya NBC ta shigar gabanta, tana neman kotun ta rusa hukuncin da babbar kotun tarayya ta yi na hana ta cin tarar wasu gidajen radiyo da talbijin a faɗin ƙasar. Yayin da yake gabatar da hukuncin, babban […]