NBS

Tsadar kayan masarufi ta karu a watan Yuli — Gwamnati

Farashin kayayyakin masarufi sun karu a watan Yuli a Najeriya, duk da matakan da Gwamnatin Tarayya ta ɗauka domin bunƙasa samar da kayayyaki a cikin gida, da nufi sanar da sauƙi ga ’yan ƙasa rage kashe kuɗin sarrafa kayayyaki.  Hauhawwar farashin ya haifar da damuwa game da tasirin matakan da gwamnatin ƙasar take ɗauka domin […]

Read more

Hauhawar farashi ta ragu a watan Oktoba – NBS

Hukumar ƙididdiga ta Najeriya (NBS) ta ce Hauhawar farashin kayyayaki a ƙasar ta ragu zuwa kashi 16.05 cikin 100 a watan Oktoban 2025. Cikin rahoton wata wata da hukumar ke fitarwa, ta ce hauhawar farashin ta ragu ne da kashi 1.97 idan aka kwatanta da kashi 18.02 da aka samu a watan Satumba.

Read more

Hauhawar farashi ta faɗo da kaso 23.71 a Najeriya – NBS

An samu raguwar hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya daga kashi 24.23 a watan Maris ɗin 2025 zuwa kashi 23.71 a watan Afrilun 2025. Hukumar Ƙididdiga ta Najeriya, NBS ta ce hauhawar farashin da aka samu a watan Afriliu ya nuna an samu ragin kaso 0.52 na hauhawar idan aka kwatanta da watan Maris. “Wannan na […]

Read more