Kotu ta ƙi amincewa da buƙatar Kanu ta canza masa gidan yarin Sokoto
Mai shari’a James Omotosho na babbar kotun tarayya da ke Abuja ya ƙi amincewa da buƙatar da jagoran IPOB, Nnamdi Kanu, ya gabatar na neman a canza masa gidan yarin da yake a Sokoto zuwa wani kurkuku da ke cikin Abuja ko Jihar Nasarawa. Kanu, ta hannun hukumar da ke tallafawa raunan da shari’arsu, ya […]