Sabuwar Taƙaddama Ta Barke Tsakanin Dangote Da NUPENG
Sabuwar takaddama ta sake ɓarkewa tsakanin Dangote da ƙungiyar ƙwadago ta ma’aikatan dakon man fetur da iskar gas a Najeriya, NUPENG bayan kusan sa’o’i 48 da hukmar tsaron farin kaya ta DSS ta shiga tsakani wajen sulhunta su kamar yadda jaridar Daily Trust ta ruwaito. Shugabannin ƙungiyar sun dakatar da ɗibar mai a tashar matatar […]