Ƙungiyar ƙasashen Musulmai na son a sako mutanen da aka sace a Zamfara
Ƙungiyar Ƙasashen Musulmai ta Duniya (OIC) ta yi Allah-wadai da kisan gillar fararen hula da satar mata da yara da aka yi a jihar Zamfara, arewa maso yammacin Najeriya, a ranar 21 ga Fabrairu, 2026. Sanarwar da ƙungiyar ta fitar ta bayyana cewa “wannan hari na ƴanbindiga na da muni matuƙa kuma ya saɓa wa […]