Akwai Yuwuwar Gwamnatin Tarayya Ta Mayar Da Shirin Yi Wa Kasa Hidima NYSC Shekaru 2
Daga: Safiyanu Haruna Kutama Ministan ilimi na Najeriya, Olatunji Alausa ya yi kira da a faɗaɗa shirin yi wa ƙasa hidima, NYSC daga shekara ɗaya zuwa shekara biyu. Mista Alausa ya bayyana haka ne lokacin da ya kai wa babban daraktan hukumar, Birgediya Janar Olakunle Nafiu, ziyara a ofishinsa ranar Juma’a. Haka kuma ministan ya […]