Bayan Addu’ar Uku A Koma Katsina Don Ci Gaba Da Karɓar Gaisuwa – Radda
Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umar Radda ya ce bayan kammala addu’ar uku a gidan tsohon shugaban Najeriya, Muhamamdu Buhari da ke Daura, shi da tawagar gwamnatin tarayya za su koma gidan gwamnatin Katsina domin ci gaba da karɓar gaisuwa daga baƙi masu zuwa. Cikin wata hira da BBC, Gwamna Radda ya ce iyalan tsohon shugaban […]