Za mu ƙara ƙaimi wajen daƙile matsalar tsaro — Radda
Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umar Radda, ya jaddada aniyar gwamnatinsa na ƙara ɗaukar matakan da suka dace domin daƙile matsalar tsaro a faɗin jihar. Radda ya bayyana haka ne bayan kammala sallar Eid-el-Fitr a garin Batagarawa, inda ya ce gwamnatinsa ba za ta yi ƙasa a gwiwa ba wajen tabbatar da zaman lafiya da […]