Yadda ‘Yan Arewa Suka Ba Tinubu Mulkin Najeriya—Reno Omokri
Reno ya ce, da ‘yan Arewa ba su ga dama ba, da babu yadda Tinubu zai yi ya zama shugaban Najeriya.