Majalissar Dokokin Jihar Ribas Ta Soma Shirye-shirye Tsige Gwamna Fubara
DAGA: Khaleepa Shareep Sharifai Majalisar Dokokin Jihar Ribas ta soma shirye-shiryen tsige Gwamna Similanayi Fubara daga muƙaminsa. Hakan na ƙunshe cikin wata buɗaɗɗiyar wasiƙa mai cike da ƙorafi da majalisar ta fitar, inda take shirin tsige Gwamnan tare da mataimakiyarsa Farfesa Ngozi Odu. A cikin wasiƙar wadda take kafa hujja ta tanadin da Kundin […]