Rikicin kabilanci Ya Sa An Saka Dokar Hana Fita Ta Sa’o’i 24 A Osun
Gwamnatin Jihar Osun ta sanya dokar hana fita har na tsawon sao’i 24 a yankin Ifon da Ilobu sakamakon rikicin kabilanci da ya yi kamari a ranar Asabar, inda ya bazu har zuwa ga al’ummar Erin.