Yan Sandan Nijeriya Sun Kubutar Da Yan Kasar Ghana Da Aka Yi Garkuwa Da Su
Rundunar ’yan sandan Najeriya, sashen tawagarta masu tattara bayanan sirri (IRT), ta kuɓutar da wasu ’yan ƙasar Ghana biyu da aka yi garkuwa da su tare da damƙe wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne da ke aiki a kan iyakokin ƙasashen duniya. Rundunar ’yan sandan a ranar Juma’ar ta ce hakan ya […]