Wata Sabuwar Doka ta Sake Fitowa a Wasan Kwallon Kafa.
Wata sabuwar doka ta sake fitowa a gasar kwallon kafa da za ce bakuwa kuma wadda ba taba ganinta ba. Wannan sabuwar doka kuwa za ta karawa alkalan wasa karfin iko a kan kungiyoyin kwalkon kafan da suke yiwa alkalancin wasan domin kuwa sai abin da yaga dama zai yanke. Sabuwar dokar ita ce dukkanin […]