Na yi ritaya daga siyasa — Marshall Saddique Abubakar mai ritaya.
Tsohon Babban Hafsan Sojojin Sama na Najeriya kuma tsohon ɗan takarar Gwamnan jihar Bauchi a Jam’iyyar APC a zaben 2023, Iya Marshal Sadique Baba Abubakar (mai ritaya), ya ce ya yi ritaya daga harkokin siyasa saboda wasu dalilai da ba a bayyana ba. Ɗaya saga cikin fitattun magoya bayansa, Huzaifa Yari, ya tabbatar wa manema […]