A tuna da ƴan gudun hijira a lokacin bukukuwan Sallah – Gwamnan Sokoto
Gwamnan Sokoto Ahmed Aliyu ya yi kira ga Musulmai a jihar da su tuna da ƴan gudun hijira a lokacin bukukuwan Sallah, inda ya buƙaci masu hali da su ci gaba da taimakonsu har bayan Sallah. Gwamnan ya bayyana haka ne a saƙonsa na Sallah, wanda mai magana da yawunsa, Abubakar Bawa ya sanya wa […]