Kotun Kolin Nijeriya Ta Yanke Hukunci Kan Dokar Yancin Samun Bayanai FOIA 2011.
Kotun kolin Nijeriya ta yanke hukunci kan dokar samun yancin bayanai ta shekarar 2011 ( FOIA) inda ta tabbatar da cewa dokar tana aiki ne a dukkan matakan gwamnatin tarayya, jahohi da kuma kananan hukumomi. Hukuncin kotun kolin ya kawo karshen kin biyayya ga dokar yancin samun bayanai daga wasu hukumomin jahohi da cibiyoyi ke […]