Cutar Sanƙarau Ta Yi Ajalin Mutane 26 A Kebbi
Aƙalla mutane 26 ne suka riga mu gidan gaskiya sakamakon ɓarkewar cutar Sanƙarau a wasu ƙananan hukumomi huɗu na Jihar Kebbi Arewa maso Yammacin tarayyar Najeriya.