Kaso 40 Na Masu Mutuwa Da Cutar Malariya A Duniya ‘Yan Najeriya Ne _WHO
Hukumar Lafiya Ta Duniya (WHO) ta bayyana cewa kaso 30 na masu mutuwa sakamakon zazzabin cizon sauro a duniya ‘yan Najeriya ne.