Yan Sanda Sun Kama Matashin Da Ake Zargi Da Yiwa Matar Aure Kisan Gilla A Kano
Rundunar yan sandan jihar Kano ta kama wani matashi mai suna Sha’aibu Abdulkadir dan shekaru 35 mazaunin unguwar Madatai dake kwaryar birnin jihar, bisa zargisa da halaka wata matar aure mai suna, Rumasa’u Haruna yar shekaru 22, a gidan auren ta dake unguwar Farawa karamar hukumar Kumbotso ta jihar. Wanda ake zargin ya shiga […]