Dalibai huɗu za su wakilci Najeriya a gasar Spelling Bee ta Duniya a China
Dalibai huɗu daga Najeriya za su wakilci ƙasar a karon farko a gasar Spelling Bee ta Duniya da za a gudanar a birnin Shanghai na ƙasar China daga ranar 10 zuwa 20 ga Yuli, 2026. Tawagar ta Najeriya ta ƙunshi Oluwadamilola Adeolu, Abdurrahman Yusuf, Chinedu Okediachi da Maryam Yusuf, waɗanda suka samu tikitin shiga gasar […]