Yadda Zaman Majalissar Shura Da Malam Triumph Ya Kasance A Asirce.
Kwamitin shura na jihar Kano ya gudanar da wani zaman jin bahasi da ɗaya daga cikin sanannun malaman addinin Musulunci na jihar, Lawan Triump bayan zargin da aka yi masa na yin kalaman da ba su dace ba a lokacin zaman karatu. Sheikh Lawan ya ce yana kira ga waɗanda suka yi ta yaɗa maganganun […]