Babban Labari
Labarai
Gidauniyar SURE 4U Ta Tallafawa Iyayen Marayu 1689 A Hadejia Jihar Jigawa.
Gidauniyar SURE 4 U ƙarƙashin jagorancin tsohon shugaban Hukumar Shigi da Fici ta Najeriya (Immigration) Muhammad Babandede, OFR, OCM, ta tallafawa iyayen marayu dubu ɗaya da ɗari shida da tamanin da tara (1689) a yankin Hadejia jihar Jigawa. Iyayen marayun da aka zabo sun kai 220 kuma binciken da gidauniyar ta gudanar ta gano cewar […]

