NDLEA Ta Gano Yadda Ake Saka Kwaya A Jakunkunan Matafiya A Kano
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya, NDLEA ta ce ta cika hannu da wani ƙasurgumin mai fataucin miyagun ƙwayoyi da wasu mutum biyar da take zargi da harƙallar saka miyagun ƙwayoyi a jakunkunan matafiya a filin jirgin saman Aminu Kano. Hukumar ta bayyana haka ne a wata sanarwa da kakakin hukumar na […]