Zafi Ya Fasa Tankin Ruwa A Malam Madori, Mutane Da Dama Sun Jikkata
Wani tankin ruwa mai daukar dubban litoci ya fashe a kusa da layin dogo da ke Malam Madori, jihar Jigawa.