Za a samu katsewar lantarki a Kano da wasu jihohin Arewa ranar Lahadi
Hukumar rarraba wutar lantarki ta Najeriya TCN ta ce za a gudanar da wani aikin gyaran cibiyar raba wutar lantarki da ta shafi Kano da wasu jihohin arewacin kasar a ranar Lahadi 28 ga watan Yunin 2026. Cikin wata sanar da daraktan ya da labaran hukumar, Ndidi Mbah ya fitar ya ce za a gudanar […]