Isra’ila Ta Kai Hari Ƙasar Iran
Sojojin ƙasar Isra’ila sun ce sun kai wasu hare-hare ta sama gabashin Tehran, babban birnin Jamhuriyar Musulunci ta Iran.