Digiri Dan Kwatano : Majallisa Ta Amince A Ba Wa Dan Jaridar Da Ya Bankado Digirin Bogi Tsaro.
Majalisar Wakilan Najeriya ta amince da a ba wakilin jaridar Daily Nigerian ta intanet a Najeriya, Umar Audu tsaro na shekara goma saboda binciken ƙwaƙwaf da ya yi, wanda a ciki ya bankaɗo yadda ake amfani da kuɗi wajen mallakar digirin bogi daga Jamhuriyar Benin. Binciken Mr Audu ne ya bankaɗo harƙallar mallakar kwalin digirin […]