An Kashe ‘Yan Jarida 68 A 2024 -UNESCO
Hukumar kula da ilimi, kimiya da al’adu ta Majalisar Dinkin Duniya (UNESCO) ta ce a shekarar 2024 an kashe ‘yan jarida 68 a bakin aiki.