Na Kai Dan Uwana Asibiti Bayan Daure Shi Shekaru 10 : Abdussalam Dandukulle
Mutuminan mai suna ,Abdussalam Dandukulle, mazaunin garin Wailare dake karamar hukumar Makoda Kano, wanda ake zargi da daure dan uwansa mai suna, Basiru Dankiri, da sarka a cikin wani daki wanda babu kulawa kirki kusan shekaru goma, ya tabbatar da cewa ya kai dan uwan nasa asibitin Dawanau don duba lafiyarsa. Dandukulle ya ce lokacin […]