NOA ta bukaci ma’aikatan ma’aikatar kuɗi su mutunta alamomin kasa.
Hukumar wayar da kan jama’a ta kasa (NOA) ta yi kira ga ma’aikatan ma’aikatar kuɗi da su rinka mutunta alamomin ƙasa Najeriya a matsayin muhimmin nauyin ƙasa da ya rataya a wuyansu. Darakta Janar na hukumar, Mallam Lanre Issa-Onilu, ne ya bayyana hakan yayin wani taron wayar da kai da aka shirya wa ma’aikatan […]