An Kama Buhunan Tabar Wiwi Da Dillalansu 11 A Abuja
Rundunar ‘yansandan Najeriya reshen birnin Abuja ta ce ta kama mutum 11 da zargin safarar miyagun ƙwayoyi a wasu samame da ta kai a wasu lokunan birnin. Wata sanarwa a shafukan sada zumunta ta ce samamen sun kai ga gano buhun tabar wiwi 68. “Kamen wani ɓangare ne na yunƙurin daƙile ayyukan safara na gungun […]